Da Dumi-Dumi: Nijeriya ta dawo da jakadanta gida daga Afrika ta Kudu

23
President Buhari

Gwamnatin Nijeriya a yau ta umurici jakadanta a kasar Afrika ta Kudu Kabir Bala da ya dawo gida, kuma ta kauracewa taron tattalin arziki na duniya da ke gudana a birnin Cape na kasar Afrika ta Kudu.

Haka zalika, Nijeriya ta bukaci a biyata diyya na hasarar rayuka da dukiyoyi na ‘yan kasarta da ya salwanta a rikicin kyamar baki.

BAR AMSA

Don Allah shigar da sharhinku!
Don Allah shigar da sunanka a nan

four × five =