Jigawa: Badaru ya aikawa majalisar dokokin hijar sunayen mutane 11 don nada su kwamishinoni

147
Gwamnan Jihar Jigawa Badaru Abubakar

Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Badaru Abubakar ya aikewa majalisar dokikin jihar sunayen mutane 11 domin sahalewarsu a matsayin kwamishinoni.

Kakakin majalisar Rt. Hon Idris Garba ne ya bayyana haka acikin wata wasika da ya karanta wanda gwamnan ya aikewa majalisar da ita.

Wadanda gwamnan ya aikewa majalisar sunayensu domin tantnace su a matsayin kwamishinonin sune:

1. Dr. Abba Umar Zaki

2. Aminu Usman

3. Ibrahim Garba Hannun

4. Ibrahim Baba Chachai

5. Muhammad Alhassan

6. Kabiru Hassan Sugumgum

7. Babangida Umar Gantsa

8. Yalwa Dau

9. Salisu Zakar Hadejia

10. Lawan Yunusa Danzomo

11. Barr. Musa Adamu Aliyu

BAR AMSA

Don Allah shigar da sharhinku!
Don Allah shigar da sunanka a nan

12 − two =