Sama da Mutane Dubu 2 Aka Yiwa Gwajin Coronavirus a Najeriya

9

Mnistan lafiya, Osagie Ehanire, yace sama da mutane dubu 2 aka yiwa gwajin cutar coronavirus.

Ehanire wanda yayi jawabi yayin da kwamitin shugaban kasa na karta kwana akan cutar covid-19 ke bayar da bayani kai tsaye a Abuja, yace jihar Lagos ta shige gaba wajen samar da cibiyar killace mutane mai gadaje, inda ya kara da cewa ya kamata sauran jihoshi suyi koyi da hakan.

BAR AMSA

Don Allah shigar da sharhinku!
Don Allah shigar da sunanka a nan

two × one =